Yah 14:9 HAU

9 Yesu ya ce masa, “Na daɗe tare da ku haka, amma har yanzu ba ka san ni ba, Filibus? Duk wanda ya gan ni, ai, ya ga Uban. Yaya za ka ce, ‘Nuna mana Uban’ ”?

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:9 a cikin mahallin