Yah 14:26 HAU

26 Amma Mai Taimako, Ruhu Mai Tsarki, wanda Uba zai aiko da sunana, shi ne zai koya muku kome, ya kuma tuna muku duk abin da na faɗa muku.

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:26 a cikin mahallin