Yah 14:27 HAU

27 Na bar ku da salama. Salamata nake ba ku. Ba kamar yadda duniya take bayarwa nake ba ku ba. Kada ku damu, kada kuma ku ji tsoro.

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:27 a cikin mahallin