Yah 15:15 HAU

15 Nan gaba ba sauran in ce da ku bayi, don bawa bai san abin da ubangijinsa yake yi ba. Sai dai in ce da ku aminai, domin na sanar da ku duk abin da na jiyo wurin Ubana.

Karanta cikakken babi Yah 15

gani Yah 15:15 a cikin mahallin