Yah 15:16 HAU

16 Ba ku kuka zaɓe ni ba, ni ne na zaɓe ku, na sa ku ku je ku yi 'ya'ya, 'ya'yanku kuma su tabbata, domin kome kuka roƙi Uba da sunana yă ba ku.

Karanta cikakken babi Yah 15

gani Yah 15:16 a cikin mahallin