Yah 16:25 HAU

25 “Duk wannan na faɗa muku da misalai ne. Lokaci yana zuwa da ba zan ƙara faɗa muku kome da misalai ba, sai dai in ba ku labarin Uba a sarari.

Karanta cikakken babi Yah 16

gani Yah 16:25 a cikin mahallin