Yah 17:11 HAU

11 Yanzu kuma ba sauran zamana a duniya, amma waɗannan a duniya suke, ni kuwa ina zuwa wurinka. Ya Uba Mai tsarki, ka kiyaye su da ikon sunanka da ka ba ni, su zama ɗaya kamar yadda muke.

Karanta cikakken babi Yah 17

gani Yah 17:11 a cikin mahallin