Yah 17:12 HAU

12 Duk sa'ad da nake tare da su, na kiyaye su da ikon sunanka da ka ba ni. Na kāre su, ba kuwa waninsu da ya halaka, sai dai halakakken nan, domin Nassi ya cika.

Karanta cikakken babi Yah 17

gani Yah 17:12 a cikin mahallin