Yah 17:13 HAU

13 Amma yanzu ina zuwa wurinka. Ina faɗar wannan magana tun ina duniya, domin farin cikina ya zama cikakke a zukatansu.

Karanta cikakken babi Yah 17

gani Yah 17:13 a cikin mahallin