Yah 17:23 HAU

23 ni a cikinsu, kai kuma a cikina, domin su zama ɗaya sosai, duniya ta gane kai ne ka aiko ni, ta kuma gane ka ƙaunace su kamar yadda ka kaunace ni.

Karanta cikakken babi Yah 17

gani Yah 17:23 a cikin mahallin