Yah 17:24 HAU

24 Ya Uba, ina so waɗanda ka ba ni, su ma su kasance tare da ni inda nake, su dubi ɗaukakata da ka yi mini, domin ka ƙaunace ni tun ba a halicci duniya ba.

Karanta cikakken babi Yah 17

gani Yah 17:24 a cikin mahallin