Yah 18:18 HAU

18 To, barori da dogaran Haikali kuwa sun hura wutar gawayi, don ana sanyi, suna tsaitsaye, suna jin wutar. Bitrus ma yana tsaye tare da su yana jin wutar.

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:18 a cikin mahallin