Yah 18:25 HAU

25 To, Bitrus kuwa yana tsaye yana jin wuta. Sai suka ce masa, “Anya! Kai ma ba cikin almajiransa kake ba?” Sai ya mūsu ya ce, “A'a, ba na ciki.”

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:25 a cikin mahallin