26 Sai wani daga cikin bayin babban firist, wato dangin wanda Bitrus ya fille wa kunne, ya ce, “Ashe, ban gan ka tare da shi a lambun ba?”
Karanta cikakken babi Yah 18
gani Yah 18:26 a cikin mahallin