Yah 19:10 HAU

10 Saboda haka Bilatus ya ce masa, “Ba za ka yi mini magana ba? Ba ka sani ba ni ne da ikon sakinka, ko gicciye ka?”

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:10 a cikin mahallin