Yah 19:13 HAU

13 Da Bilatus ya ji wannan magana, sai ya fito da Yesu, ya zauna a kan gadon shari'a, wurin da ake kira Daɓe, da Yahudanci kuwa, Gabbata.

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:13 a cikin mahallin