Yah 19:14 HAU

14 Ran nan kuwa ranar shirin Idin Ƙetarewa ce, wajen tsakiyar rana. Sai ya ce wa Yahudawa, “Ga sarkinku!”

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:14 a cikin mahallin