Yah 19:4 HAU

4 Sai Bilatus ya sāke fitowa, ya ce wa Yahudawa, “Ga shi, zan fito muku da shi, domin ku san ban same shi da wani laifi ba.”

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:4 a cikin mahallin