Yah 19:5 HAU

5 Sa'an nan Yesu ya fito, sāye da kambin ƙayar, da alkyabba mai ruwan jar garura. Sai Bilatus ya ce musu, “To, ga mutumin!”

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:5 a cikin mahallin