Yah 19:40 HAU

40 Sai suka ɗauki jikin Yesu suka sa shi a likkafanin lilin game da kayan ƙanshin nan, bisa ga al'adar Yahudawa ta jana'iza.

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:40 a cikin mahallin