Yah 19:41 HAU

41 A wurin da aka gicciye shi kuwa akwai wani lambu, a cikin lambun kuma da wani sabon kabari wanda ba a taɓa sa kowa ba.

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:41 a cikin mahallin