Yah 20:26 HAU

26 Bayan kwana takwas har wa yau almajiransa na cikin gidan, Toma ma yana nan tare da su, ƙofofi suna kulle, sai ga Yesu ya zo ya tsaya a tsaka, ya ce, “Salama alaikun.”

Karanta cikakken babi Yah 20

gani Yah 20:26 a cikin mahallin