Yah 20:27 HAU

27 Sa'an nan ya ce wa Toma, “Sa yatsanka nan, ka ji hannuwana. Miƙo hannunka kuma ka sa a kwiɓina. Kada ka zama marar ba da gaskiya, sai dai mai ba da gaskiya.”

Karanta cikakken babi Yah 20

gani Yah 20:27 a cikin mahallin