Yah 21:12 HAU

12 Sai Yesu ya ce musu, “Ku zo ku karya kumallo.” Daga cikin almajiran kuwa ba wanda ya yi ƙarfin halin tambayarsa ko shi wane ne, domin sun sani Ubangiji ne.

Karanta cikakken babi Yah 21

gani Yah 21:12 a cikin mahallin