Yah 21:19 HAU

19 (Ya faɗi wannan ne yana kwatanta irin mutuwar da Bitrus zai yi ya ɗaukaka Allah.) Bayan ya faɗi haka, ya ce masa, “Bi ni.”

Karanta cikakken babi Yah 21

gani Yah 21:19 a cikin mahallin