Yah 21:7 HAU

7 Sai almajirin nan da Yesu yake ƙauna ya ce wa Bitrus, “Ubangiji ne dai!” Da Bitrus ya ji, ashe, Ubangiji ne ya yi ɗamara da taguwarsa, don a tuɓe yake, ya fāɗa tekun.

Karanta cikakken babi Yah 21

gani Yah 21:7 a cikin mahallin