Yah 3:17 HAU

17 Gama Allah bai aiko Ɗansa duniya domin yă yanke mata hukunci ba, sai dai domin duniya ta sami ceto ta wurinsa.

Karanta cikakken babi Yah 3

gani Yah 3:17 a cikin mahallin