Yah 3:18 HAU

18 Duk wanda ya gaskata da shi, ba za a yi masa hukunci ba. Wanda kuwa bai ba da gaskiya ba, an riga an yi masa hukunci, domin bai gaskata da sunan makaɗaicin Ɗan Allah ba.

Karanta cikakken babi Yah 3

gani Yah 3:18 a cikin mahallin