Yah 4:52 HAU

52 Sai ya tambaye su ainihin lokacin da ya fara samun sauƙi. Suka ce masa, “Jiya da ƙarfe ɗaya na rana zazzaɓin ya sake shi.”

Karanta cikakken babi Yah 4

gani Yah 4:52 a cikin mahallin