Yah 4:53 HAU

53 Sai uban ya gane, daidai lokacin nan ne, Yesu ya ce masa, “Ɗanka a raye yake.” Shi da kansa kuwa ya ba da gaskiya, da jama'ar gidansa duka.

Karanta cikakken babi Yah 4

gani Yah 4:53 a cikin mahallin