Yah 5:10 HAU

10 Saboda haka Yahudawa suka ce da wanda aka warkar ɗin, “Ai, Asabar ce, bai kuwa halatta ka ɗauki shimfiɗarka ba.”

Karanta cikakken babi Yah 5

gani Yah 5:10 a cikin mahallin