Yah 6:19 HAU

19 Bayan sun yi tuƙi wajen mil uku ko huɗu, sai suka hango Yesu yana tafiya a kan ruwan, ya kusato jirgin. Sai suka firgita.

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:19 a cikin mahallin