Yah 6:39 HAU

39 Nufin wanda ya aiko ni kuwa, shi ne kada in yar da kowa daga cikin dukkan waɗanda ya ba ni, sai dai in tashe su a ranar ƙarshe.

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:39 a cikin mahallin