Yah 6:40 HAU

40 Gama nufin Ubana, shi ne duk wanda yake duban Ɗan, yake kuma gaskatawa da shi, yă sami rai madawwani, ni kuma zan tashe shi a ranar ƙarshe.”

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:40 a cikin mahallin