Yah 6:51 HAU

51 Ni ne Gurasan rai da ya sauko daga Sama. Kowa ya ci Gurasan nan, zai rayu har abada. Har ma gurasar da zan bayar naman jikina ne, domin duniya ta rayu.”

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:51 a cikin mahallin