Yah 6:52 HAU

52 Sai Yahudawa suka ta da husuma a junansu, suna cewa, “Yaya mutumin nan zai iya ba mu naman jikinsa mu ci?”

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:52 a cikin mahallin