Yah 7:1 HAU

1 Bayan haka, Yesu ya riƙa zagawa a Ƙasar Galili, bai yarda ya zaga ta Yahudiya ba, don Yahudawa suna neman kashe shi.

Karanta cikakken babi Yah 7

gani Yah 7:1 a cikin mahallin