Yah 8:20 HAU

20 Ya faɗi wannan magana ne a baitulmalin Haikali, lokacin da yake koyarwa a wurin. Duk da haka ba wanda ya kama shi, don lokacinsa bai yi ba tukuna.

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:20 a cikin mahallin