Yah 8:21 HAU

21 Sai ya ƙara ce musu, “Zan yi tafiya, za ku kuwa neme ni, amma za ku mutu da zunubinku. Inda za ni kuwa ba za ku iya zuwa ba.”

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:21 a cikin mahallin