Yah 8:40 HAU

40 Ga shi yanzu, kuna neman kashe ni, ni mutumin da na gaya muku gaskiyar da na ji wurin Allah. Ba haka Ibrahim ya yi ba.

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:40 a cikin mahallin