Yah 8:41 HAU

41 Ku kuna aikin da ubanku yake yi ne.” Suka ce masa, “Ba a haife mu daga fasikanci ba, ubanmu ɗaya ne, wato Allah.”

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:41 a cikin mahallin