Yah 8:42 HAU

42 Yesu ya ce musu, “Da Allah ne Ubanku da kun ƙaunace ni, domin daga wurin Allah na fito, ga ni nan kuwa. Ban zo domin kaina ba, shi ne ya aiko ni.

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:42 a cikin mahallin