Yah 9:15 HAU

15 Farisiyawa ma suka tambaye shi ta yadda aka yi ya sami gani. Ya ce musu, “Cuɗaɗɗiyar ƙasa ya shafa a idona, na wanke, ina gani.”

Karanta cikakken babi Yah 9

gani Yah 9:15 a cikin mahallin