Yah 9:24 HAU

24 Sai suka sāke kiran mutumin nan da yake makaho a dā, suka ce masa, “Ka tsoraci Allah dai! Mu kam, mun san mutumin nan mai zunubi ne.”

Karanta cikakken babi Yah 9

gani Yah 9:24 a cikin mahallin