Yah 9:25 HAU

25 Sai ya amsa ya ce, “Ko mai zunubi ne, ni ban sani ba. Abu ɗaya kam, na sani, dā ni makaho ne, yanzu kuwa ina gani.”

Karanta cikakken babi Yah 9

gani Yah 9:25 a cikin mahallin