Yah 9:9 HAU

9 Waɗansu suka ce, “Shi ne mana.” Waɗansu kuwa suka ce, “A'a, kai dai, sun yi kama.” Shi kuwa ya ce, “Sosai ni ne!”

Karanta cikakken babi Yah 9

gani Yah 9:9 a cikin mahallin