Yak 2:11 HAU

11 Domin shi wannan da ya ce, “Kada ka yi zina,” shi ne kuma ya ce, “Kada ka yi kisankai.” To, in ba ka yi zina ba amma ka yi kisankai, ai, ka zama mai keta Shari'a ke nan.

Karanta cikakken babi Yak 2

gani Yak 2:11 a cikin mahallin