Yak 2:12 HAU

12 Saboda haka, maganarku da aikinku su kasance irin na mutanen da za a yi wa shari'a bisa ga ka'idar 'yanci.

Karanta cikakken babi Yak 2

gani Yak 2:12 a cikin mahallin