1 Sam 1:1 HAU

1 Akwai wani mutum daga kabilar Ifraimu sunansa Elkana, yana zaune a Rama, a ƙasar tudu ta Ifraimu. Shi ɗan Yeroham ne, jika ga Eliyab, na iyalin Nahat, daga zuriyar Zuf.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:1 a cikin mahallin