1 Sam 1:15 HAU

15 Hannatu kuwa ta amsa ta ce, “Ba haka ba, ya shugabana, ni mace ce da take baƙin ciki ƙwarai. Ni ban sha ruwan inabi, ko wani abu mai sa maye ba, amma ina faɗa wa Ubangiji dukan abin da yake a zuciyata.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:15 a cikin mahallin